Wannan bidiyo ne na yadda ake kokarin gamawa da yan kungiyyar nan ta BH wato boko haram da suka kakabawa sunan tasu tun lokacin marigayi yar addu'a ana kyautata zaton a wannan gumurzun yan ta'addan basu ji dadi ba.

Ku danna bidiyon kasan nan kuga me ya faru.