Yan Boko Haram sun fi mu manyan makamai don haka dole ne sufi karfin mu - Wani jami'i - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Yan Boko Haram sun fi mu manyan makamai don haka dole ne sufi karfin mu - Wani jami'i

Wani jami'in soji ya shaidawa sahar internet cewa; ba yadda za'ayi suyi nasara a kan kungiyyar boko haram dole sai an bamu makaman da suka fi nasu,  mu makaman da muke aiki dashi ko kadan baikai kusa da nasu ba a fannin inganci.

Anjima ana ganin rashin baiwa jami'an tsaro isashshen makamai masu kyau ne yake kawo musu cikas a fafatawa da kumgiyar ta BH,

saidai kamar yadda manyan Kwamandojin na kasar suke fada cewa ana kokarin samar musu da ishasshen makamai masu kyau,  su kuma suna dada kokawa wasu sashe na daga sojojin kan cewa har yanzu basu ga wani sauyi ba a.

Drop Your Comment

0 Comments