Yadda wata budurwa ta juya wakar Hamisu Breaker har tafi nashi dadi - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Yadda wata budurwa ta juya wakar Hamisu Breaker har tafi nashi dadi

Ya kamata jama'a su saurari wannan video domin suji yadda wata budurwa mai hazaka ta sauya wakar hamisu breaker, wanda kuma ake tsammanin tafi wanda shi yayi dadi, gaskiya ya kamata hamisu ya yaba mata yayin da wasu ke ganin kamata yayi ya dau mataki a kan ta. 

Ko ma dai menene ya kamata a san so ne ya jawo ita jarumar budurwan wanda ba'a san ta ba koikoyon  wakar tasa. Inda ga kuma wakar a kasa mun sa muki ita sai ku danna kuji ta.

Ganan bidiyon a kasa

Drop Your Comment

0 Comments