Fati shu'uma jaruma a kannywood wanda kuma tana daga cikin kyawawan matan dake kannywood din tayi rawa kwanan nan wanda ya jawo mata abun kaiya, to ko shin hukumar tace fina-finai zata dau mataki akai don ganin ba'a sake barin hakan ya faru na ganan dai bidiyon a kasa domin ganewa idanun ku abun da ya faru.