Abun na wasu mutanen yanzu ya zamo ko kunya babu dubi fa irin wasu abubuwan da hausawan mu suke yi abun sam ba dadin gani. 

Wannan wasu video din hausawa ne da aka kama suna abun da bai dace ba wago badala, kai da ganin abun kasan abun ayi kaico ne, allah ya kyau ta.

Ga nan video