Wannan bidiyo daya ke a sama shi zai nuna ma yadda dakarun mu na soji suke samun galaba akan yayan kungiyyar nan ta boko haram.
Ko a yan kwanan nan data gaba ta an samu bidiyon yadda dakarun namu suka samu nasarar kubutar da wasu yayin da wasu yayan kungiyar ta BH suka mutu.
Bidiyon ne a sama ka bude kaga ni da idon ka.
0 Comments