Wayyo: yadda na kama miji na yana jima'i da yar uwa ta - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Wayyo: yadda na kama miji na yana jima'i da yar uwa ta

Abun kunyar da ya faru ya bawa jama'a da dama mamaki na yadda wata matar aure ta kama mijin ta ma sunna na aure yana zakkewa wata yar uwar ta ta jini, bayan cin amana har da keta haddin addini, wannan abun ayi kaico ne da kuma kar a manta har na tsawon karshen rayuwa.


Tabbas wasu mazan basu da amana koka yarda dasu sai sun kunce amanar da ka basu a karshe sun cuce ka.

A karshe dai ga bidiyon abun da ya faru tun daga farko har karshe.

Drop Your Comment

0 Comments