Wannan hoton hamisu breaker ne mawakin nan dan gaye na zamani, a gafen sa yan sanda ne suke rike dashi to amma shin menene gaskiyar lamari shin kama shine akayi koko dai meke faruwa da wakana?. 

A hakikanin gaskiya yan sanda basu kama hamisu breaker ba, kawai dai hoto ne daya ke yawo a shafukan sada zumunta, wanda ba'a san asalin daga ina suka fito ba ya yiyu ma a wakar sane ya dauka har da yan sandan. 


Ganan video a kasa kuga abun yafaru.