Wannan wata waka ce da hamisu yayi wa maigidan sa wato nura m inuwa wakar tayi matukar dadi kuma ta sa annashuwa a tsakanin masoyan biyu. 


Domin saurara kawai ku danna hoton dake kasan nan zaku ji wakar.