Videon matar da Mijinta yasaketa kudin sallamrta ya wuce kudin Dangote - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Videon matar da Mijinta yasaketa kudin sallamrta ya wuce kudin Dangote


MacKenzie Bezos za ta ci gaba da rike kashi hudu cikin dari na hannayen jarin kamfanin Amazon wanda darajarsa ta kai dala biliyan 35.6, yayin da ta raba aurenta da shugaban kamfanin, Jeff Bezos.
Haka ya sanya ta zama mace ta uku da ta fi kudi a cikin mata a duniya, sannan kuma ta 24 a duniya idan aka hada da maza.
Zaka Iya kallon wanan videon da abunda ta mallaka

Kawai danna wannan hoton dake kasa

Drop Your Comment

0 Comments