abarin dake shigo mana daga majiya mai karfi na nuni da cewar yanzu da ranar nan ta litinin jami’an farin kaya na dss sukayi awon gaba da shugaban hukumar yaki da cin hanci da karbar rashawa EFCC wato malam Ibrahim Magu.

Kalli videon kai tsaye cikin wayarka ta hanyar danna wannan hoton dake kasa