Tun da nake ba'a taba kamani ina sata ba dan haka bazan gana da ganduje ba - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Tun da nake ba'a taba kamani ina sata ba dan haka bazan gana da ganduje ba

Gwamna wike ya fusata ya aike wa gwamnan kano abdullahi umar ganduje da zazzafan sako cewa haduwar su bazata yiyuba domin ba daya suke ba.

A cewar sa ni dan kishin kasa ne ba barawo ba sannan ba'a taba kamani ina sata ba saboda haka haduwar mu ba mai yiyuwa bane.

Ba zan yi magana  da ganduje ba domin nidashi ba daya muke ba kuma ya kamata mutane su daina kwatantamu dashi domin ni ba'a taba kamani cikin Bidiyo ina Cusa  Dollar a aljihu na ba a zahirin Gaskiya duk rigunana ba su da aljihu. Ni dan Kishin kasa ne ba kamar shi ba..

~Sakon Gwamna Wike ga ganduje..

Drop Your Comment

0 Comments