Tofa ashe lalacewar ZaInab indomie har ya kai haka - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Tofa ashe lalacewar ZaInab indomie har ya kai haka

Wannan video ne na zainab indomi wanda ke kunshe da nasiha da fadakarwa a cikin sa, ana buka ka saurara da sosai da sosai in son samu ne ka kalla kai kadai.

A baya jarumar tabar kannywod to amma yanzu me ya dawo da ita kuma kwatsam sai aka ganta da sabon salo na dressing wanda hakan ya ja hankulan masu kallo da saurare.

Mai karatu karna bata muku lokaci kawai ku danna kasann wannan rubutu wato kasan nan post din ku kalli video din yanzun na ba tare da an bata muku lokaci ba.

Drop Your Comment

0 Comments