Tashin hankali: Kokarin kama Mataimakin Shugaban kasa bisa zargin EFCC - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Tashin hankali: Kokarin kama Mataimakin Shugaban kasa bisa zargin EFCC

Tun bayan kamun da akayi wa shugaban EFCC Magu, jama'a suke ta son jin wa-dawa shugaban na Efcc zai ambata a matsayin wa'inda ya basu kudade domin ayi kashe mu raba.

Kwatsam sai gashi an ambaci sunan mataimakin shugaban kasa a cikin wa'inda ake zargin an hada kai dashi anci kudin,

Amma a tasa bangaren mataimakin ya fito ya bayyana a yau,  ya yi karar babban Sufeton 'yan sandan Najeriya Mohammed Adamu, bisa zargin sa da hannu wajen aikata almundahanar kudaden al'umma da ake zargin Magu.

Drop Your Comment

0 Comments