Wani abun mamaki da ya faru wanda ya kusan baiwa kowa mamaki shine yadda wani dan Nigeria ya bada kwangilar yiwa matar sa ciki kawai don shi bai haihuwa. Jama'a zasuji wannan batu kamar a mafarki ko ace kamar ba mai yiyuwa bane to amma fa gashi ya yiyu domin ansamu wanda yayi. 


Nan a kasa video ne da zai share muku tantama akai,  shin meya ke wakana ku dai ku saurara.