Wannan bidiyo ne na yadda ta kaya tsakanin Shekau da kuma sojojin chad bayan sojojin chad sun samu nasarar taka ma shugaban na boko haram burki inda suka masa fata-fata.

Wannan bidiyo zai faranta ran maison ganin an kawo karshen su shekau, kawai ganan bidiyon a kasa ku shiga ku kalla ku ga yaya ta kaya.

Ganan bidiyon a kasa