Saura kiris: yadda aka kusa kama shekau a wannan bidiyon - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Saura kiris: yadda aka kusa kama shekau a wannan bidiyon

Wannan bidiyo ne na yadda jiragen saman Nigeria yayi kaca-kaca da yan kungiyyar boko haram lalle wannan abun a yaba ne na yadda sojojin kasar suka kasa suka kuma tsare na ganin bayan sai an kawo karshen fada da kungiyyar ta boko haram.


Ganan bidiyo a nan kasa.

Drop Your Comment

0 Comments