Bayan wakar jaruma da ta baje kolin ta a ko'ina a fadin arewaci kwatsam jarumim mawakin yayi wata sabuwa.

Hamisu breaker yayi wata sabuwar waka wacce ake tsammanin tafi ta jaruma dadin ji, tsaruwa.

Ga nan bidiyo na wakar domin saurarar ta yanzun nan.