Sabon bidiyon shekau da yayi magana akan Corona - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Sabon bidiyon shekau da yayi magana akan Corona

Wannan sabon video ne da muka samo da shugaban kungiyyar tsagerun nan wato abubakar shekau yayi magana akan cutar corona. To ko me ya furta kuma meyasa yayi magana akan cutar tun da shi bama a cikin jama'a yake ba.


Zaku iya sanin abubuwan da ya fada ta hanyar sauraran video din da shi shugaban kungiyyar yayi ta hanyar danna hoton kasan nan yanzun nan.

Drop Your Comment

0 Comments