Abun tausayi da ban mamaki kullum a kasar nan sai dada faruwa yake yi, har ila yau ma kamar kullum an danqarawa yar shekara 11 ciki kuma ta haifeshi cikin koshin lafiya.

To meya biyo baya amsar nanan a cikim wannan video da zaku kalla yanzun nan a kasan wannan post din.

Kuma ga bidiyo din a kasa sai ku kalla