Nura m inuwa yayi ma tsohon sarkin kano waka me dadi - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Nura m inuwa yayi ma tsohon sarkin kano waka me dadi

Wannan wata waka ce da mawakin nan nura yayi wa tsohon sarkin kan na kwanan nan da aka sauke mai dadin tsiya waccd ta yo farin jini a gun masu saurare.

Domin saurarar ta danna hoton kasar nan kaji ta.

Drop Your Comment

0 Comments