Shugaban kasar najeriya, muhammadu buhari yace shi ko kadan bai gaza ba a kokarin da akeyi na ganin an kawar da yan kungiyyar boko haram, ya fadi hakan ne a cikin hira dashi da akeyi a cikin gidan tv din nan wato aljazeera. 


Ga maison jin hirar gashinan a kasa sai ya danna yaji.