Wannan sabuwar waka ce da tsohon sarkin wakar san kano naziru yayi ma gwamna ganduje wanda hakan ya jawo cece-kuce in ba'a manta ba.

Anyi ta samun gaba mai tsanani tsakanin me gidan sa shi nazirun da gwamna mai ci a yanzu har ta kai an sauke Sarkin to ko meya sa a lokacin yayi masa wannan wakar.

Danna wannan hoton dake kasa dan sauraron wakar