Narasa yadda zanyi kullum miji na ta baya yake nema na - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Narasa yadda zanyi kullum miji na ta baya yake nema na

Wannan matar ta bayyana kukan ta na cewa batajin dadin, abun da ke faruwa tsakanin ta da maigidan ta, ta furta cewa in dai mijin ta zaiyi jima'i da ita to ba kamar yadda aka umurta ayi yake zuwa mata ba shi yakan zo mata ne ta baya.

A bisa binciken kwakwaf angano ba ita kadai bace ke fama da irin wannan matsalar ba,
 harda sauran yan matan aure akan samu wannan matsalar to ko meyasa mazaje suke haka,
 bayan sun san yin hakan haramun ne a addinance da kuma al'adance ga dai video a kasa na yadda zakaji kome akan abun da ya faru.

Drop Your Comment

0 Comments