Na kusa da Buhari su suke kunyata shi - shekarau - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Na kusa da Buhari su suke kunyata shi - shekarau


Shekarau tsohon gwamnan kano ya ce shugaban kasa buhari lalle na shan kunya musamman a irin wannan lokacin da miyagu suke kewaye dashi domun su suke hana mulkin sa yin dadi. 

Bayan haka, Shekarau ya ci gaba da cewa Shugaba Muhammad Buhari, mutum ne mai tsaurin gaske, musamman akan gudanar da harkokin mulki amma a bisa adalci da tausayawa, da kiyaye amana, koda ko na kusa da shi zai ci amanar da zaran Shugaba Buhari ya sani,

Drop Your Comment

0 Comments