Mata kawai: in kikayi wa mijin ki wa'innan abubuwan bazai taba neman matan banza ba - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Mata kawai: in kikayi wa mijin ki wa'innan abubuwan bazai taba neman matan banza ba

Wa'innan jerin abubuwan da zakuji shine abubuwan da akeso mace musamman matar aure suji, wanda muna sa ran matukar suka kiyaye da wa'innan abubuwa to fa mijin ki bashi ba neman matan banza a waje.

Wasu matan su suke sanadiyyar sa mazajen su bin matan banza, to koma dai menene insha allah wannan video zai warkar dake ciwon dake sa namijin ki baya son zama dake, wato yake bin matan banza.

Ga nan video din a kasa kawai ki shiga ki kalla kiji sirrin.

Drop Your Comment

0 Comments