Wannan wakar zai faranta ran yan Pdp ganin Mawakin daudu kahutu rarara yayi ma mai gidan su sabuwar waka me zafi kuma ta siyasa, hakan da alamu na nuna cewa rarara din na goyon bayan atiku ne a zaben dake tafe ganin Apc ta gaza.


Ga dai bidiyo na wakar a kasan nan post sai ku danna kuji me wakar ta kunsa.