Abubakar shekau yaja kunnen mawakin sambisa wanda wakar tayi tashe musamman a arewacin Nigeria tun a watannin baya.

To ko mawakin zai hankalta ya ji jan kunnen da shugaban kungiyyar yayi mai. Kar dai a cika ku da surutu ga nan video a kasa na yadda zaku ga komai.