Kallon Fina-finan batsa ya sa na aikata aikin da na sani - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Kallon Fina-finan batsa ya sa na aikata aikin da na sani

Wannan video ne na wata baiwar allah da take magana akan kallon fina-finan batsan ta inda tace ya zuwa yanzu kallon wa'innan fina-finan sun kaita ga aikata aikin dana sani,  kuma tana da na sanin fara kallon fina-finan.

To ko me ta aikata domin jin abun da ta aikata daga bakin ta kawai saiku kalli video din kamar yadda zamu daura muku shi a wannan shafin a kasan wannan post din.  Wannan dai nasiha ne ga na baya kan su guji aikata irin wa'innan abubuwan na assha.

Ku danna ku kalla a nan kasa.

Drop Your Comment

0 Comments