Wannan hotunan ne da bidiyoyi na abubuwan da ya rinka faruwa a kannywood, wanda hakan ya kusa raba kan yan wasan amma ana sa ran ya zuwa komai zai daidai da ganin hukumar tace fina-finai tana kan daukar matakin daya dace akai.

Ganan bidiyo a kasa