Wannan bidiyo ne na yadda tsagerun boko haram suke daura aure da matam da suka ci a ganimar da suke ikirarin sun samu a kan sojojin najeriya.

Ganan bidiyo nan ku kalla ku ga yadda ake daura auran a nan kasa.