Wannam bidiyo ne na wakar sambisa na 5, abun yayi matukar kayatarwa sosai saima in ka kalla ya zarce duk yadda kakeyin tunani, 
A wannam bidiyon zaku ga yadda soyayyar masoyan biyu take wakana shin ya bita ne ko bai bita ba. 


Ku danna hoton dake saman nan domin kallon bidiyon.