kalli yadda jarumar nan saratu gidado take rera wakar shahararren jarumin nan wato hamisu breaker cikin murya na dariya da rashin iyawa, wannan ya bawa jarumin dariya ganin yadda take rera wakar tasa cikin rashin iyawa.

Ga nan wakar a kasa sai ku danna kuji yadda take rera wakar.