Abun sai gaba yake dada yi al'ummar hausawa kullum sai dada kauce hanya suke yi maimakon suyi koyi da dabi'unsu da al'adun su amma abun kaico sai a samu mutun da lalata yar mutane wannan abun kaico ne ya kamata ayi hattara.

Videon dake kasa video ne na wani daya bata wata budurwa sanadin talla. To allah ya kyauta ya rabamu dajin abun da bai shafe mu ba.

Ganan video a kasa