Kaico: Duba kuga irin hotunan batsa da maganganun batsa da amina amal ta rinka fadawa gabon - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Kaico: Duba kuga irin hotunan batsa da maganganun batsa da amina amal ta rinka fadawa gabon

Akwanakin baya kunji irin dambarwan da aka rinka tabkawa tsakanin Gabon da amina amal,  inda har hakan ya jawo rikici mai tsanani da masifa a kungiyyar kannywood.

Saidai wasu da dama basu san musabbabin fadan ba,  abun da dai ha hadasu bai wuce dayan biyun magana ne akan batsa da ita hadiza gabon tace amina amal tana yawan yi mata duk da ta kwafe ta da ta daina yi mata.

Yanzu ga video din da zaku ga abubuwan da hirar jaruma amal da hadiza gabon ya kunsa gashi nan a kasan nan.

Drop Your Comment

0 Comments