Gwamnan jahar kaduna Malam nasir Elrufai ya sanar da cewa duk wanda yasan yakai shekara 60 zuwa 70 to ba'a bukatar sa a waje domin shagalin sallah yayi ta kawai a gida. 


Kamar yadda jaridun kasar nan da dama suka ruwaito gwamnan ya fadi hakan ne a kokarin da yake na kawar da cutar daga fadin jahar ta kaduna.