Kada ku yarda karya yake muku yana da manyan gidaje a Abuja -Sahara reporters - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Kada ku yarda karya yake muku yana da manyan gidaje a Abuja -Sahara reporters


Bayan abun da ya faru masoyam malamin sun nuna rashin amincewar su akan malamim mada gidajen milyoyi a abuja.

Kwatsam sai gashi sahara ta sake bugawa cewa shehin malamin karya yake yi ya mallaki manyam gidaje a abuja Baison baiyanawa ne kawai.

Sannam ta chaccaki masu kare malamim da cewar su fito su bayyana albashin da malamin yake dauka.
Kamar yadda suka rubuta cewa:
Kun ce dan kasuwa ne to munji ku fada mana sana'arsa?
kunce malami ne a Jami'ar Saudiyya ana biyansa Milyoyin kudi to shima munji amma ku fada mana Yawan Albashinsa a lokacin kafin yazo Nageriya?

~Tambaya daga Sahara reporters zuwa ga masu magana da yawun Minista Dr ali Pantami

Drop Your Comment

0 Comments