Wannan bidiyon ya dau kura a kafafen sada zumunta inda wata ta bayyana jima'i take koyarwa ba iskanci ba, yayin da wasu sukayi ca a kanta, to koma dai mai nene zakuji karin bayani, ku danna hoton dake saman nan domin jin duk abun da ke gudana.