Jaruma maryam yahaya tana shirin lalacewa dubi irin abun videon da a ka gani nata - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Jaruma maryam yahaya tana shirin lalacewa dubi irin abun videon da a ka gani nata

Jaruma maryam yahaya bada jimawar ta da shigowa industry ba ta fara samun fans masu yawan gaske,  ganin jarumar yar wanka ce da kuma iya kwallliya,  saidai kash wasu abubuwa da suka fara faruwa a kwanakan baya sun jawo mata jangwam.

An hasko videon jarumar da jikin ta ba wasu sutura, hakan yasa jama'a da yawa suka yi tayin kaico wannan abun ayi allah wadai ne ganin tana neman batawa sana'ar tasu suna a idon duniya.
Ganan video din ku kalla

Drop Your Comment

0 Comments