Shugaban kasar Nigeria Muhammadu buhari ya furta bai yi tsammanin mulkin dimukradiyya abun da ya zamo ba kenan a Nigeria Shugaban yace yayi mamaki yadda mulkin dimukradiyya ya zamo haka,

bayan da abaya ba a haka na san shi ba sannan ina neman yan kasa ta da su yafemin yadda na dau dimukradiyya ashe ba haka yake ba
Duk wanda yasan na bata masa a cikin salon mulki na to yayi hakuri, ban san mulkin Domokuradiyya haka ya zama a Najeriya ba.

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Madogara hausa7