Wannan abun mamaki da al'ajabi da yawa yake game da yadda wata yar shekara 11 ta haifi yar ta cikin konciyar hankali.
Duk fah a Nigeria, wannan abu zai baku mamaki ganin ba'a saba ganin haka kasafai ba musamman a arewacin Nigeria kuma yaro da uwar suna nan cikin koshin lafiya a yanzu haka
0 Comments