Festus Keyamo Minister of state and labour ya jajirce kan a dauki matasa 774000 Aiki a Nigeria wanda shugaba buhari Yabada dama a dauka

Sai dai wasu sanatoci basu amince da a dauki matasan ba.

Kalli wannan videon kaga ko naka sanatan nadaga cikin wanda baya son cigaban matasa.

Kalli videon kai tsaye in kadanna wannan hoton dake kasa.