Wannan abu zai ba wa kusan duk kan ku mamaki ta yadda shahararren mawakin da a baya bayason ganduje wato yana bayan sanusi tsohon sarkin kano a yanzu kuma ya koma bayan ganduje.

To ai daman wannan ba wani abun mamaki bane in mukayi la'akari da siyasa ce fa, kawai ku saurari wannan video domin kuji meke wakana har ya koma bayan ganduje wanda a baya baya son sa.

Ga video din a kasan wannan post din kawai danna hoton nan dake kassa dan jin dalili