Wata budurwa ta bayyana yadda kawun ta ya mata ciki bayan ya kama ta a masayin ganima, wanda kungiyyar su ta boko haram ta kamo, ita budurwan ta matukar gigita da yadda kawun nata baiji nauyin yi mata haka ba kasantuwar matsayin yar sa take.Kai wannan abun kaico ne hakan yasa jama'a da yawa yin allah wadai bayan jin abun dake gudana bayan ita budurwan ta furta.

Ganan bidiyo a kasa don qarin baya ni.