Bidiyon yadda yan Boko Haram suka Kusa kashe Gwamna Zulum - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Bidiyon yadda yan Boko Haram suka Kusa kashe Gwamna Zulum


Gwamnan Borno babagana umara Zulum yasha da kyar bayan Yam ta'addan boko haram sun kai masa hari da niyyar su hallaka shi amma basu samu damar hakan ba. 

An samu faifan bidiyon inda aka dauka daga nesa. 

Game bukatar kallon bidiyon saiya danna hotin dake saman nan domin kalla. 

Drop Your Comment

0 Comments