Batch C Npower matukar kacika wadannan ka'idojin zaka iya samun Npower - Sadiya Faruq - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Batch C Npower matukar kacika wadannan ka'idojin zaka iya samun Npower - Sadiya Faruq


Sadiya Faruq Minister da take kula da shirin Npower Tayi bayanin wanda zasu fi bada himma wajen ganin andauke su Yan Npower.

Anata jawabin ta bayanna cewar su yakamata ace anba kulawa sosai wajen ganin andaukesu shirin Npower.

Wanda Bai cika ba yana kokarin cikawa yakamata yasan wadanan abubuwa da zasu yi amfani dashi wajen kula kafin su dauki mutum domin kamar yadda tayi bayani indai mutum yana cikin wannan wanda ta lissafa tabbas zasu dauki mutum aikin

Wanda kuma yacika Shima yana da kyau yasan cewar yacika wanan sharuda abun da Sadiya Faruq ta ambatta?

Duka zaku Iya danna wanan hoton dake kasa domin kallon wadanan dokokin

Drop Your Comment

0 Comments