An gano video na yayan hausawa da suke aikata abun ayi kaicl tun ba yau ba ake jan kunnen iyaye da su kula su maida hankali gun tarbiyyan yayan su.


Wannan ya ishi abun gani kuma ayi hankalta game dashi yayan hausawa suna neman barin addinin su da al'adan su, su dau na hausawa to sai a kula.