A wani sanarwa da ya fita kwanan nan an sanar da cewar an samu wata jirgi da zata iya gano dukkan inda mai laifi yake, ana kuma kyautata zaton da ita za'ayi amfani wajen gano inda shekau yake.


Shekau dai da aka jima ana neman hanyar da za'a kamashi na neman zuwa hannu kwanan nan..

Ganan video da ke dauke da sauran batutuwan.