Wannan video ne dake sama,  daza ka saurar kan maganar da ake yadawa na zuwan Dr. Isa ali pantami gombe domin yiwa jarumin finafinan kannywood wato ali nuhu ta'aziyyar rasuwar mahaifin sa.

Donin saurara sai ku danna alamar hoton dake saman nan ko kuyi amfani da opera wajen saukar wa kan wayar ku.