Zamu saki mayakan Boko Haram da suka tuba Wata mai kamawa - Gwamnati - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Zamu saki mayakan Boko Haram da suka tuba Wata mai kamawa - Gwamnati

Gwamnati ta sanar da watan gaba na july a matsayin raar da zata sake tubabbun  yan kungiyyar boko haram, ta bayyana za'a sake sune su dawo su ci gaba da rayuwa tare da sauran al'umma kamar yadda kowa keyin rayuwa tunda sun tuba.

Saidai a'ulmma sun fafa nuna dardar na sake su sun inda suke ganin kisa ne ya dace dasu, ganin yadda ko'an sake su wasu suke sake komawa cikin kungiyyar.

Gwamnati dai tace wa'innan mutane sunyi nadama kuma wata mai zuwa na gaba zata sake su ta bayyana yawan su
Inda akace su 603 ne.

To ko yaya al'umma zasu amshi tubabbun mayakan.

Drop Your Comment

0 Comments